Contact Info

Yadda Manajan Bankin First Bank da Jama’arsa Suka Ziyarci Kamfanin Afuwa Welding Works Wato Lunguna da Sako Domin Ganewa Idonsu.

Yadda Manajan Bankin First Bank da Jama’arsa Suka Ziyarci Kamfanin Afuwa Welding Works Wato Lunguna da Sako Domin Ganewa Idonsu.   Manajan bankin First Bank reshen Kofar Ruwa da tawagarsa sun ziyarci katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Sun ziyarci kamfanin a ranar Talata 15 ga watan May, 2024 […]

Makarantar Alhikma Best Universal Model School Suka Ziyarci Kamfanin Afuwa Welding Works Gami da Bashi Kyuata ta Musamman.

Yadda Makarantar Alhikma Best Universal Model School Suka Ziyarci Kamfanin Afuwa Welding Works Gami da Bashi Kyuata ta Musamman.    A ranar Litinin 4 ga watan Maris din shekarar 2024 makarantar Alhikima Best Universal Model School su ka kaiwa shugaban kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ziyara wato Engineer Mustapha […]

Former Kano State Governor Malam Ibrahim Shekarau Paid Special Visits To Afuwa Welding Works The Best Company In Northern Nigeria

Former Kano State Governor Malam Ibrahim Shekarau Paid Special Visits To Afuwa Welding Works The Best Company In Northern Nigeria.   Former Kano State Governor, former senator of Kano Central popularly konwn as Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau paid a special visit to the best company in Northern Nigeria part of metal construction Sardaunan Afuwa […]

Bayanai da Jawabai Akan Birnin Gounzou Gami da Guraren da Eng. Mustapha A Sani yake Ziyarta a Tafiyar da Yayi Zuwa Bikin Bajakoli a China.

Bayanai da Jawabai Akan Birnin Gounzou Gami da Guraren da Eng. Mustapha A Sani yake Ziyarta a Tafiyar da Yayi Zuwa Bikin Bajakoli a China.   Birnin Gounzou ya kasance a bangaren Kudancin kasar China, kuma ana kiransa da suna Canton. Wannan birni ya kasance birnin Guangdong. Sannan wannan birni na Ghounzou ya kasance kusa […]