Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya ciri tuta wajen fannin lankwasar karfe ko wanne iri ne ko karkatar dashi wato binding.
Haka zalika idan aka zo maganar kera karfe gami da yimasa ado da kwalliya kamfanin Afuwa Welding Works ya ciri tuta a dukkanin fadin kasar Najeriya.
Sannan kuma idan ana maganar ayyuka masu nagarta da inganci da ake kiransu da mahafi ka ture to wannan kamfani shine kan gaba.
Sunan wannan kamfanin ya fantasma a fadin duniya inda masu bibiyar kamfanin a shafukan sada zumunta gami da yanar gizo suke kallon ayyukan kamfanin daga nahiyoyi guda 7 da ake dasu a duniya wato kusan kasashe 200 kenan.




