Contact Info

Bayanan Gani ya Kori ji kan yadda daya daga cikin manyan injinan sarrafa karfe yake yin ayyukansa maibtafiya da zamani da Kuma Yadda Za a Sake Zuba Sababbin Injina..

Kamar yadda komai ake tafiya da zamani to kamfanin Afuwa Welding Works shima cikin zamani yake tafiyar da aikinsa. Wadannan sune hotunan ayyukan katafaren injinnan mai suna CNC Plasma Cutting Machine cikin tsari mai kyau. Kamar yadda muke gaamuku kuma muke sake maimitamuku cewa wannan inji yana fitar da zane kala-kala har sama da kala […]