Kamar yadda duniya ta sani kuma take gani akwai injina mabambanta a kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Wadannan injina dai wasu an kawo su daga kasar China inda wasu kuma aka yi amfani da kwakwalwa gami da basira aka kera su a cikin kamfanin na Afuwa Welding Works. Fasihin […]




