Contact Info

Manajan Daraktan Hukumar Dake Kula da Zirga Zirgar Ababan Hawa KAROTA Wato Faisal Mahmud Kabir Ya Ziyarci Kamfanin Afuwa Welding Works.

Manajan Daraktan Hukumar Dake Kula da Zirga Zirgar Ababan Hawa KAROTA Wato Faisal Mahmud Kabir Ya Ziyarci Kamfanin Afuwa Welding Works.   A karshen makonnan wato jiya Asabar Manajan Daraktan hikumar dake kula da zirga zirgar ababan hawa KAROTA ya ziyarci katafaren kamfanin sarrafa karfe da babu kamarsa a Arewacin Najeriya wato Afuwa Welding Works. […]

Yadda Manajan Bankin First Bank da Jama’arsa Suka Ziyarci Kamfanin Afuwa Welding Works Wato Lunguna da Sako Domin Ganewa Idonsu.

Yadda Manajan Bankin First Bank da Jama’arsa Suka Ziyarci Kamfanin Afuwa Welding Works Wato Lunguna da Sako Domin Ganewa Idonsu.   Manajan bankin First Bank reshen Kofar Ruwa da tawagarsa sun ziyarci katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Sun ziyarci kamfanin a ranar Talata 15 ga watan May, 2024 […]

Makarantar Alhikma Best Universal Model School Suka Ziyarci Kamfanin Afuwa Welding Works Gami da Bashi Kyuata ta Musamman.

Yadda Makarantar Alhikma Best Universal Model School Suka Ziyarci Kamfanin Afuwa Welding Works Gami da Bashi Kyuata ta Musamman.    A ranar Litinin 4 ga watan Maris din shekarar 2024 makarantar Alhikima Best Universal Model School su ka kaiwa shugaban kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ziyara wato Engineer Mustapha […]

Former Kano State Governor Malam Ibrahim Shekarau Paid Special Visits To Afuwa Welding Works The Best Company In Northern Nigeria

Former Kano State Governor Malam Ibrahim Shekarau Paid Special Visits To Afuwa Welding Works The Best Company In Northern Nigeria.   Former Kano State Governor, former senator of Kano Central popularly konwn as Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau paid a special visit to the best company in Northern Nigeria part of metal construction Sardaunan Afuwa […]

Bayanai Dangane da Sabuwar Fasahar da Shugaban Kamfanin Afuwa Welding Works Yazo da Ita Kamfaninsa Gami da Ingancinta.

Bayanai Dangane da Sabuwar Fasahar da Shugaban Kamfanin Afuwa Welding Works Yazo da Ita Kamfaninsa Gami da Ingancinta.   Daga Afuwa Welding Works Media Team. Tun bayan dawowar shugaban kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works General Metal Construction Engineer Mustapha Abdullahi Sani daga kasar China kamfaninsa ya sake zuwa da sabon salo. Kamar yadda […]