Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya kware wajen yin ayyukan manyan fayif na magudanar ruwa. Kamfanin dai shine kan gaba wajen yin ayyukan da ake kira mahadi ka ture wajen fannin karko da inganci gami da nagarta. Haka zalika kamfanin bai tsaya nan ba, domin dukkanin abin da ya […]




