Contact Info

Kamfanin Afuwa Welding Works Ya Kware Wajen Yin Ayyukan Fayif Na Ruwa.

Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya kware wajen yin ayyukan manyan fayif na magudanar ruwa.

Kamfanin dai shine kan gaba wajen yin ayyukan da ake kira mahadi ka ture wajen fannin karko da inganci gami da nagarta.

Haka zalika kamfanin bai tsaya nan ba, domin dukkanin abin da ya shafi karfe kamfanin yana dar uwa da tsaki da shi wajen sarrafa shi.

Bugu day Kari wannan kamfani na sarrafa karfe na Afuwa Welding Works ya yi ayyukan saka fayif na ruwa a mafiya yawan jihoshin kasar Najeriya.

Share Articles:

Leave a Reply