Contact Info

Sanin Aiki da Gogewa Yasa Kamfanin Afuwa Welding Works Yayi Fice Kan Aikin Sarrafa Karfe.

Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya kasance gogagge kuma mai ayyuka masu nagarta a dukkanin fadin Najeriya dama nahiyar Afrika baki daya. Wannan kamfani ya yi shuhura sannan ya shiga kunnuwan al’umma bisa kwashe shekaru masu yawa da yayi a duniyar sarrafa karfe wajen sauyamasa launi domin komawa ko […]