Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya kasance yana gudanar da ayyukan rumfar karfe. Rumfar ta kasance ta yin parking din motoci ko ta ajiye kayayyaki ko ta ajiyar dukkanin wani abu da ba a son ruwa ya taba shi da dai sauransu. Kamar yadda ake kallon wannan sabuwar rumfar […]




