Contact Info

Kamfanin Afuwa Welding Works Naci Gaba da Inganta Ayyukansa Kamar Yadda ya Saba a Fadin Tarayyar Najeriya

Kamar yadda yadda saba gudanar da ayyukansa masu inganci ako ina a sassan kasar Najeriya wato kamfanin Afuwa Welding Works. Kamfanin naci gaba da inganta ayyukansa ta hanyoyin fasahar zamani kamar yadda kamfanin yake tafiyar da zamani daidai gwargwadon yadda zamanin yake. Wannan da kuke gani ma’aikatan kamfanin sarrafa karfe na kamfanin Afuwa Welding Works […]

Kamfanin Afuwa Welding Works ya Gabatarwa da Mai Martaba Sarkin Kano Hotonsa da Akazanamasa a Jikin Karfe Wato Alhaji Aminu Ado Bayero C.F.R.J.P a Fadarsa.

Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya gabatarwa da mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero katafaren hotonsa da aka zanamasa. An gabatarmasa dashi ne a a jiya Alhamis a fadarsa dake cikin kwaryar birnin Kano wato fadar da take da cikakken tarihi kenan. Wannan kamfani dai ya kafa […]