Yiwa karfe ado gami da kwalliya shine alkibilar kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ako da yaushe. Hakan ce ma ta sanya kamfanin yake da manyan injinan sarrafa karfe kala-kala a lungu da sako na cikin kamfanin domin yiwa karfe ado wajen yimasa lankwasa. Wannan kamfani dai ya kasance yana […]




