Contact Info

Labaran Ayyukan Fitulun Kan Titi Wato Solar da Kamfankn Afuwa Welding Works ya a Sassan Titunan Kasar Najeriya.

Katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works yana gudanar da ayyuka daban-danban kamar yadda muke bayuanawa kuma ake ganinsu a zahiri. A wannan rana kamar yadda kuke ganin hotunan ayyukan fitilun kan tituna masu aiki da hasken rana (Solar) da kamfanin ya gudanar a sassan jihoshin Najeriya. Wadannan ayyuka na solar kamfanin Afuwa Welding […]