Daga Amina Abdurrahman Hassan. Ko kunsan cewa akwai kamfanonuwa da makarantu da kuma sauran manyan gine-gine da ake samun akasi wajen yimusu ingattaciyar raftar karfe ko sanya karfe da ya zama wajibi idan ana son su yi inganci da nagarta? Kamar yadda wasu suke kuka da kwangilar da suka bayar. Ina masu kokawa kan cewa […]




