Daga Amina Abdurrahman Hassan. Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works ya samu karbuwa, kuma yayi fintikau a kasar Najeriya dama kasashen makotan kasashe ta fannin sarrafa karfe. Hakan baya rasa nasaba da kakkarfar alakar kamfanin da ita kanta kasar ta China baya rasa nasaba da jakircewar shugaban kamfanin kuma fasihi wajen kirkira da salon […]




