Contact Info

Afuwa Welding Works: Dubi Ayyukanmu Masu Salo Masu Bayar da Sha’awa Tare da Kayatarwa Cikin Sabon Salon Fasahar Zamani.

Kamfaninmu na Afuwa Welding Works And General Metal Construction dake a Arewacin Najeriya kamfani ne da ya kware wajen fannin kirkire-kirkire cikin sabon salon fasahar zamani. Hakance ma ta sanya ako yaushe wannan kamfani yake zuwa da sabon salo kuma na musamman wajen fannin kirkira. Kamar yadda ake gani idan aka kalli wannan aikin namu […]