Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction suna ci gaba da sharafinsu wajen yin ayyuka masu nagarta da inganci kuma na gani na fada. Domin kuwa wannan kamfani ya ciri tuta wajen yin kwangilar ayyuka da ake kiransu da mahadi ka ture wajen yadda ake jajircewa domin ganin komai an saka […]




