Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya kasance yana sharafi wajen sarrafa karfe ko wanne iri ne. Haka wannan kamfani ya kasance yana gudanar da aiki ga wasu kasashe daga sassan duniya inda wasu suke zuwa har kamfanin domin ganewa idanunsu. Daga ko wacce nahiya kuke daga cikin nahiyoyi 7 […]




