Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction wato kamfanin da yayi fice wajen sarrafa karfe ko wanne iri ne ya yi fice wajen yin aikin kujerun karfe na zamani. Kamar yadda mamallakin wannan kamfani yake fada a ko da yaushe kamfanin sa yana da ruwa da tsaki akan ko wanne irin […]




