Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya ciri tuta wajen fannin lankwasar karfe ko wanne iri ne ko karkatar dashi wato binding. Haka zalika idan aka zo maganar kera karfe gami da yimasa ado da kwalliya kamfanin Afuwa Welding Works ya ciri tuta a dukkanin fadin kasar Najeriya. Sannan kuma […]




