Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya kasance wajen nuna kwarewarsa gami da gagarumar bajinta ga kwastomominsa wajen yin ayyuka masu nagarta da inganci. Hakan ta sanya wannan kamfani har yanzu ake damawa dashi sannan kuma yana zuwa da zamani kala-kala a duniyar sarrafa karfe. Wannan kamfani ya kan farantawa […]




