Kwastomomi daga sassa daban-daban naci gaba da yabo gami da jinjinawa kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Wannan yabo ya biyo bayan yadda kamfanin ya ke ci gaba da yin ayyuka masu nagarta da inganci a sassan kasar Najeriya harma da makotan kasashen dake nahiyar Afrika wato kasashen Togo da […]




