Contact Info

Kamfaninmi ya Kware Wajen Yin Kujerun Karfe na Zamani.

Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction wato kamfanin da yayi fice wajen sarrafa karfe ko wanne iri ne ya yi fice wajen yin aikin kujerun karfe na zamani.

Kamar yadda mamallakin wannan kamfani yake fada a ko da yaushe kamfanin sa yana da ruwa da tsaki akan ko wanne irin karfe wajen sauyamasa launi da kuma lankwasa shi.

Wadannan kujeru da kuke gani na karfe ne da aka gudanar dasu a wannan kamfani kuma a lokacin hada su anyi amfani da baaira da salo na musamman wajen kawata kujerun.

Wannan hoto kuma da kuke kallo shine lokacin da ake kirkirar wannan kujera kafin kammala ta.

Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya kware wajen kirkire-kirkire ta ko wanne fanni ne gami da sauyawa karfe launi domin yimasa abin da ake bukata.

Share Articles:

Leave a Reply