Contact Info

Kamfanin Afuwa Welding Works ya kwaren wajen aikin ado da zane a jikin karfe.

Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya kware wajen yiwa karfe ado da kuma dukkanin kalar zanen da ake da bukata.

Wannan kamfani kuma ya zamo gagarabadau wajen gudanar da ayyuka kala-kala masu inganci da nagarta a sassan fadin jihoshin Najeriya.

Uwa uba kuma wannan kamfani yana gudanar da ayyukansa cikin sabon salon fasahar zamani gami da lirkire-kirkire a wajen kira ta karfe ko wanne iri ne.

Wannan karfe da aka yiwa ado aka sanya su a saman gidajen nan sun kasance ayi aikinsu cikin salon fasahar zamani da injina na zamani a kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Shiyasa mamallakin wannan kamfani wato Eng. Mustapha A Sani yake fadar wata magana cewa shifa kamfanin sa yana da ruwa da tsaki akan ko wanne irin karfe.

Share Articles:

Leave a Reply