Kamar yadda aka sani kuma ake gani a kasa kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction kamfani ne da ya kware wajen yin ayyuka da ba za su lissafu ba sakamakon kullum kamfanin a fannin kirkirar sababbin ayyuka aka gina shi. Daga cikin ayyukan da wannan kamfani ya ke gudanarwa har […]




