Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction kamfani ne da ya kware wajen yiwa karfe yadda su ka ga dama wajen canza shi zuwa wani launin. Wannan kamfani dai na ci gaba da kafa tarihin kirkirar ayyuka kala-kala har da ma wadanda ba a taba ganin irin su ba a tarihin […]




