Aikin lankwasar karfe ko sarrafa karfe a kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya zamo ruwan dare mai gama duniya kamar yadda kamfanin shima ya zamo ruwan dare wajen yin ayyuka masu nagarta da inganci. Domin tun a shekarun baya kafin wannan kamfani ya fara aiki da fasaha ake salon […]




