Kamfani mai tafiya dai-dai da zamani a duniyar sarrafa karfe wato Afuwa Welding Works ya kware a fannoni da dama a ayyukan sarrafa karfe. Domin kuwa a yanzu wannan kamfani ayyukan da yake gudanarwa ba za su iya lissafuwa ba kamar yadda shugaban kamfanin yake fada ako da yaushe wato Engineer Mustapha Abdullahi Sani. Sannan […]




