Injin da ake kira da Point Welding yana daga daga cikin manyan injinan kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Sannan inji ne da duk Arewacin kasar Najeriya babu irin sa, sannan inji ne da yazo da abubuwan mamaki idan ana gudanar da aiki da shi. Inji ne da ake amfani […]




