Manyan kofofi da ake kira da (gates) a turance sun kasance kala-kala kuma masu launi daban-daban@ duniyar sarrafa karfe. Ako wanne kamfanin sarrafa karfe ana iya yin manyan kofofi sai dai kuma akwai bambanci wajen tsayawa ayi aiki ba tare da kwange ba ko saka karfe mara inganci da nagarta. Ta wannan famnin kamfanin sarrafa […]




