Daga Amina Abdurrahman Hassan. Tubalin ruwa ko madatsar ruwa wani abu ne da ake amfani da karfe wajen hada shi domin sanya shi a manyan magudanan ruwa da suka hadar da dam ko rafi ko korama ko babban gulbi ko kuma a ma aikatar ruwa (Water Board). Shi tubalin karfe na ruwa yana taimakawa wajen […]




