Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya gudanar da ayyuka kala-kala a jihar Katsina. Kuma ayyukan an yi wasu a shekaru sama da 10 yayin da aka yi wasu a shekaru sama da 5 wasu kuma daga shekaru 3 zuwa yanzu. Daga cikin ayyukan har da aikin da kamfanin ya […]




