Daga Amina Abdurrahman Hassan. Katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa welding Works And General Metal Construction yana gudanar da ayyuka daban daban ciki har da sababbin ayyukan da ake kirkirar su a nan take. Kamfanin naci gaba da zuwarwa da kwastomomin sa sabon salon fasahar zamani domin yi musu aiki cikin inganci da nagarta akan […]




