CNC Plasma Cutting Machine wani inji ne da yake aiki da na’ura wajen yiwa karfe irin zanen da aka ga dama. Wannan injin dai hanya ce ta saukaka yawan ayyuka a cikin kankani lokaci da a cikin awa daya zaiyi aikin da kwana 2 ba zai yiwwu a kammala shi ba matukar mutane ne za […]




