Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya kware wajen kera manyan kofofi masu inganci da nagarta. Kamar yadda ake ganin wannan babbar kofar (gate) an yita da karfe mai inganci wato mahadi ka ture, domin daga ganin wannan karfen jikin babbar kofar ba sai anyi cikakken bayani ba dangane da […]




