Sashen waldar kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction na zuwa da salon aiki kala-kala ako da yaushe.
Wannan sashe na walda na daya daga cikin manyan sashen wannan kamfani da ako da yaushe ma’aikatan kamfanin na kan gudanar da ayyuka na musamman.
A wannan hoto za a ga ma’aikatan mu suna aiki iri daya wajen hada wani aiki na musamman kamar yadda ake kallonsu.
Haka zalika daga wannan sashe na walda kullum sai anga sabon kalar aiki na daban da aka fito da shi ko aka kirkiro shi.




