Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction kamfani ne da ya kware wajen yiwa karfe yadda su ka ga dama wajen canza shi zuwa wani launin.
Wannan kamfani dai na ci gaba da kafa tarihin kirkirar ayyuka kala-kala har da ma wadanda ba a taba ganin irin su ba a tarihin sarrafa karfe.
Ga babban misalin kalar wannan aikin sarrafa karfen da aka gudanar a kamfanin cikin kwarewa da sanin aiki kuma masu inganci da nagarta.
Kamar yadda shugaban kamfanin yake fada wato Engineer Mustapha Abdullahi Sani cewa dukkanin abin da ya shafi karfe to kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction yana da ruwa da tsaki da shi.
Ga kalar wani aikin ma da aka gudanar da shi a wannan kamfani.
A yanzu haka a wannan kamfanin akwai ayyukan sarrafa karfe kala-kala da ba zasu lissafu ba kuka kullum a kan kirkirar sabon aikin sarrafa karfe wannan kamfani yake.




