Contact Info

Jawaban Yadda CNC Plasma Cutting Machine Yake Yiwa Karfe Ado Dalla-Dalla.

CNC Plasma Cutting Machine wani inji ne da yake aiki da na’ura wajen yiwa karfe irin zanen da aka ga dama.

Wannan injin dai hanya ce ta saukaka yawan ayyuka a cikin kankani lokaci da a cikin awa daya zaiyi aikin da kwana 2 ba zai yiwwu a kammala shi ba matukar mutane ne za suyi aikin da hannun su.

Wajen yin finishing kuwa ba’a magana, domin wannan inji yana fitar da ayyuka cikin kyawun yanayi da kawwtar wa.

Yadda ake amfani da injin dai shine akan yi irin kowanne zane ake so a fitar a cikin kwamfuyuta (computer) idan aka sanya to babu makawa irin zanen injin zai fitar a jikin karfe.

Ga misalan yadda injin yake ayyukan sa nan a mabambanta hotunan da aka sanya a cikin wannan labarin kamar yadda idanunku ya gane muku.

Kuci gaba da bibiyar shafin yanar gizo na kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction domin ganin ayyuka kala-kala masu inganci da nagarta wato www.afuwaweldingworks.com

Share Articles:

Leave a Reply