Shugaban kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction Engineer Mustapha Abdullahi Sani ya tashi domin zuwa yin aikin Umarah. Ya tashi ne daga filin sauka da tashi na Malam Aminu Kano dake a birnin Kano a daren ranar Lahadi inda suka sauka a kasar Ethiopia. Daga kaksar ta Ethiopia shine suka […]