Contact Info

Aikin Lankwasar Karfe A Kamfanin Sarrafa Karfe Na Afuwa Welding Works.

Aikin lankwasar karfe ko sarrafa karfe a kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya zamo ruwan dare mai gama duniya kamar yadda kamfanin shima ya zamo ruwan dare wajen yin ayyuka masu nagarta da inganci.

Domin tun a shekarun baya kafin wannan kamfani ya fara aiki da fasaha ake salon sarrafa karfe amma da hannu.

Amma a halin yanzu da fasaha ta yawaita shima wannan kamfani ya karbi zamani yake yin ayyukan sarrafa karfe cikin sabon salon fasahar zamani.

Hakan ne ma ya sanya yanzu kashe 70 na ayyukan wannan kamfani injina ne su ke yin aikin sarafa karfen.

Ga babban misali a cikin hotunan da muka saka a a cikin wannan labari a kafar yamar gizon kamfanin kenan na Afuwa Welding Works And General Metal Construction.

Hotunan dai sun kasance tun daga fara yadda injin yake lankwasa karfen har zuwa karshen yadda ake ganin hotunan sun bambanta da juna.

Wannan injin yana yin ayyukan lankwasar karfe domin sauyamasa kamanni, kuma akwai injina manya-manya a wannan kamfani na Afuwa Welding Works And General Metal Construction da kawai aikinsu shine lankwasar karfe da karkatar da shi.

Ako wacce duniya kake kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works yana maraba da ku domin yimuki ayyuka cikin sabon salon fasahar zamani.

Share Articles:

Leave a Reply