Contact Info

Aikin Da Kamfanin Afuwa Welding Works Yayi A Katsina Water Board.

Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya gudanar da ayyuka kala-kala a jihar Katsina.

Kuma ayyukan an yi wasu a shekaru sama da 10 yayin da aka yi wasu a shekaru sama da 5 wasu kuma daga shekaru 3 zuwa yanzu.

Daga cikin ayyukan har da aikin da kamfanin ya gudanar a Katsina Water Board kamar yadda ake kallon hoton ma’aikatan kamfanin a lokacin da suke tsaka da gudanar da aiki nasu.

Ayyukan kan dai a lokacin sun hadar da saka manyan hanyar ruwa da yin ayyuka masu nagarta da inganci ta yadda za ayi ta amfanar wajen tsawon shekaru.

Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya kware wajen yin ayyukan sarrafa karfe ko wanne iri ne.

Share Articles:

Leave a Reply