Contact Info

Yadda Aikin Manyan Kofofi Ya Bambanta Dana Sauran Kamfanoni A Kamfanin Afuwa Welding Works.

Manyan kofofi da ake kira da (gates) a turance sun kasance kala-kala kuma masu launi daban-daban@ duniyar sarrafa karfe.

Ako wanne kamfanin sarrafa karfe ana iya yin manyan kofofi sai dai kuma akwai bambanci wajen tsayawa ayi aiki ba tare da kwange ba ko saka karfe mara inganci da nagarta.

Ta wannan famnin kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya yi fice, domin ako da yaushe ana yuwa wannan kamfani sheda wajen yin ayyuka masu nagarta da inganci da za a kwashe shekaru ba tare da sun samu matsala ba.

Ko da idanu mutane su ka kalli hotunan wadannan manyan kofofin kowa ya san an tsaya an kwashi lokaci da tsawon kwanaki ana gudanar da ayyukan su.

Ballanta kuma ace wajen kawata su bayan an kammala su, kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works ya ciri tuta, hakan ce ta sanya ya bambanta da sauran kamfanonin sarrafa karfe.

Matukar kanason kofofi na musamman inda za a yimaka gaskiya da gaskiya to ka garzayo kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal.

Share Articles:

Leave a Reply