Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction na yin kofofin zamani masu inganci da nagarta gami da tafiya dai-dai da zamani. Kofofin sun kasance kala-kala kama daga kananun kofofi har manya wato gates a turance, sannan uwa uba kuma har da kofofin gidan sarauta wannan kamfani yana yin su. Matukar mutum […]




