Contact Info

Eng. Mustapha A Sani Ya Tashi Zuwa Kasa Mai Tsarki Domin Yin Ibadar Umara.

Shugaban kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction Engineer Mustapha Abdullahi Sani ya tashi domin zuwa yin aikin Umarah.

Ya tashi ne daga filin sauka da tashi na Malam Aminu Kano dake a birnin Kano a daren ranar Lahadi inda suka sauka a kasar Ethiopia.

Daga kaksar ta Ethiopia shine suka tafi zuwa kasar Saudiyya a safiyar yau Litinin kana daga bisani suka sauka a kasa mai tsarki.

Da wannan muke amfani da wannan dama muke yimasa adduar Allah sa ayi ibada karbabbiya ya amsa dukkanin addu’i ya yafemana zunubanmu albarkacin wannan wata mai alfarma na Ramadan.

Share Articles:

Leave a Reply