Bayanan Wasu Samfurin Kyamaran da Ake Buga su a Kamfanin Afuwa Welding Works. Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya saba buga kyamara ko kofofi na gani na fada kuma na alfarma. A shekarun baya kamfanin ya kasance yana yin kofofi da hannu amma kuma a yanzu haka inji ne […]