Contact Info

Yadda Kmfanin Afuwa Welding Works Yayi Fice Awajen Aikin Walda.

Kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Metal Construction ya yi fice a fannin walda ko wacce iri ce kuma walda mai inganci gami da nagarta.

Sabanin wasu kamfanonuwan da za aji ana yawan kuka dasu wajen yin ayyuka marasa nagarta sannan kuma babu inganci sakamakon rashin gaskiya da suka sanya gami da son zuciya.

Amma kamfanin Afuwa Welding Works ko wanne irin aiki zaiyi to zai tsaya tsayin daka wajen ganin ya fitar da marada kunya.

Amma hakan ya samo asali ne sakamakon dadewa da shugaban kamfanin yayi yana aikin walda wato Eng. Mustapha Abdullahi Sani, hakan ta sa ya ya san komai dangane da karfe.

Ga babban misali nan wajen gudanar da wannan waldar da akeyi za a iya cewa gani ya kori ji kenan domin kuwa sai dai ace daki bari kenan, domin daga ganin wannan aikin tabbas aiki ne mai nagarta da inganci.

Share Articles:

Leave a Reply