Contact Info

Yadda Zaku Kalli Sabon Bidiyon Injinmu Dayafara Aiki a Hafinmu na Yanar Gizo – Afuwa Welding Works.

Kamar yadda turawa da kasashen Larabawa da sauran bangarori na duniya suke kallon bidiyon ayyukan kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works ta sashen yanar gizo.

Haka sauran masu nibiyarmu zasu iya shiga www.afuwaweldingworks.com domin kallon wannan bidiyo.

 

Kamar yadda muka sakamuku wannan bidiyon da kuke kallo kai tsaye a wannan shafin.

 

Dukkanin bidiyon da muka saka kowa zai iya zuwa can kusan karshen wannan shafi wato kasan wajen da aka rubuta CILIPS ON YOUR SERVICES domin ganin bidiyo guda 3 a jere, duk wanda ka danna za ka sha kallonka.

Haka zalika ga hoton bidiyonnan mun sanya shi a cikin wannan labarin sannan kuma da hoton bidiyon na musamman.

Kuci gaba da bibiyar wannan shafi namu na yanar gizo domin kallon bidiyo masu nagarta.

Send:

Leave a Reply