Contact Info

Yadda Kamfanin Afuwa Welding Works Yake ci Gaba da Kirkiro Sababbin da Kalar Sababbin Ayyuka a Duniyar Kere Kere Mai Cike da Kayatarwar Salon Fasahar Zamani.

Wannan sabon kalar aiki ne da aka kayata shi da katafaren kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works And General Meta Construction ya gudanar a tsakiyar makonnan da ake ciki.

Kamar yadda mu ke bayyanawa duniya kuma mu ke ci gaba da bayyanawa kullum kamfanin sarrafa karfe na Afuwa Welding Works a cikin kirkira ya ke wato kirkiro sabon abin da ba bu irinsa a duniyar kere-kere.

Wannan aiki dai aiki ne da al’umma da dama za su yi zaton cewa a kasar China aka yi shi alhali kuma a kasar Najeria aka gudanar da shi a kamfanin da babu tamkarsa a Arewacin kasar Najeriya.

Kuma a wannan sabuwar shekarar ta 2023 kamar yadda muka bayyanamuku wannan kamfani ya shirya zuwarmuku da sababbin abubuwa kuma masu nagarta da inganci.

Send:

Leave a Reply