Contact Info

Yusuf Maitama Sule University: Yadda Kamfanin Afuwa Welding Works And General Metal Construction Yayimana Ayyuka Masu Nagarta

Jami’ar Yusuf Maitama Sule naci gaba da jinjinawa katafaren kamfanin sarrafa ƙarfe da babu kamarsa a Arewacin Najeriya wato Afuwa Welding Works And General Metal Construction. Badon komai ba sai don yadda wannan kamfani ya gudanar da ayyukansa masu inganci da nagarta a wannan jami’ar a lokacin da ake tsaka da gina makarantar. Kamfanin na […]