Contact Info

Kamfanin Afuwa Welding Works Yayi Jinjina ga Kwastomominsa da Mabiyansa na Yanar Gizo da Kuma na Dandalin Sada Zumunta Wato Facebook da Twitter da Sauransu.

Katafaren kamfanin sarrafa karfe a fadin tarayyar kasar nan wato Afuwa Welding Works And General Metal Construction yayi jinjina ga mabiyansa da kuma kwastominsa. Mabiyan nasa dai sun kasance na kan yanar gizo (Internet)wato masu bibiyar www.afuwaweldingworks.com daban-daban a fadin duniya, da sauran mabiyansa na dandalin sada zumunta kamar shafin facebook da kuma twitter. Wannan […]