Contact Info

Bayanai na Musamman Kan Yadda Motocin Kamfanin Afuwa Welding Works Suke Daukar Kayan Aikin Raftar Karfe Zuwa Sassan Kasar Najeriya da Zarar Anbaiwa Kamfanin Kwangilar Aiki.

Kamar yadda a farkon watan Janairu mu ka kawomuku labari da jawabin yadda motocin kamfanin Afuwa Welding Works su ke daukar fitilun kan titi suna kaisu jihoshi domin sakawa. To a wannan rana ma munzomuku da jawabin yadda motocin su ke kai kayayyakin raftar karfe (metal rafter equipment). Kamar yadda ake gani ga yadda motocin […]